Gwamnatin tarayyar Najeriya
Hukumar haraji a babban birnin tarayya ta bayyana muhimmancin biyan kudin haraji a duk shekara. Ta ce matukar ana son Abuja ta koma kamar Dubai to dole a biya.
Gwamnatin jihar Neja ta tabbatar da sakin fasinjoji da aka sace a makon da ya gabata a kan hanyar jihar. A yau ne aka gwamnati ta fidda sanarwar' Lahadi 21.
Rikici ya barke a wani yankin jihar Gombe yayin da wasu mabiya addinin kirista ke kone-konen shaguna da wuraren ibada biyo bayan rasuwa da nadin Mai Tangale.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da shirin samar da kulawa ga masu Korona zaune a cikin gidajensu. An samar da kayan aiki da ya dace don gabatar da shirin.
Wani matashi a jihar Adamawa ya dabawa tsohuwar budurwarsa wuka a gaban kotu saboda kin biyansa kudin da ta cinye masa yayin da yake nemanta. An kame matashin.
'Yan sanda a jihar Neja sun fara sintiri ta sama domin gano inda dalibai da ma'aikatan makarantar kimiyyar Kagara suke. An bayyana haka ne a yau Alhamis da yamm
Gwamnatin wata jiha a Najeriya ta garkame wata makaranta saboda tsaron kai wa dalibai da malaman makarantar hari. Ta garkame ta ba ranar dawowa karatu a cikinta
Wata majiya ta shaidawa manema labarai yadda aka sace dalibai da malaman makarantar GSSS dake Kagara jiya Labara. Ya bayyana an daure yaran biyu-biyu da igiya.
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta kaeya jita-jitan zawarcin tsohon dan takarar ta na 2019 a matsayin mai tsayawa takara a shekarar 2023. Sun ce basu tsayar da kowa ba
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari