Gwamnatin tarayyar Najeriya
Fasto mai jirage uku ya caccaki masu yi masa hassada da bakin ciki don ya mallaki jirage. Ya kuma ce yana addu'ar duk mai sukar sa ya mutu cikin bakin ciki.
'Yan sanda sun kame wasu yara da suka garkame mahaifinsu a daki na tsawon watanni 12 ba tare da zuwa ko ina ba. An wuce da mahaifin zuwa asibiti domin bincike.
Wani marubuci ya bayyana ra'ayinsa kan karantar da yara a mataki. Yace mafi dacewa shine karantar da yara da asalin yarensu ba wai wani yaren aro na daban ba.
Biyo bayan ikrarin gwamnan jihar Filato cewa manoma na mallakar bindigogi AK-47 kamar yadda makiyaya ke yi, kungiyar manoma ta karyata zargin nasa a wata sanarw
Bankin raya kasashen Afrika ya bayyana binciken cewa Najeriya tana da adadin mutane miliyan 87 dake fama da matsanancin talauci. Hakan kuma babban barazana ne.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufaiya siffanta Najeriya a matsayin kasar da ta fi kowace kasa a duniya yawan fama da matsanancin talauaci cikin al'ummar kasa.
Shararriyar 'yar wasan fim da ta fito a fim din Dadin Kowa tace, tana burin Kannywood da Nollywood su hade don inganta harkar fim a Najeriya da kuma gogayya da
Farashin mai a Najeriya ya cilla daga farashin da aka sani zuwa N186 a kowacce lita. Farashin mai a kasuwar duniya ya kai $64 a kowacce. Naira kuwa ta kara kasa
'Yan Najeriya na ci gaba da kokawa kan karin kudin wutan lantarki da gwamnati ta amince dashi. Wasu na ganin karin ya ninka sama da biyun abinda suke biya a bay
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari