Gwamnatin tarayyar Najeriya
Hukumar jarrabawa ta JAMB ta fitar da sabuwar sanarwar ranar da za a rufe rajistar jarrabawar shekarar 2021. Ta kuma tura masu sn rubuta jarrabawar cibiyoyinsu.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gargadi 'yan siyasar da ke amfani da 'yan daba wajen tarukan siyasa, ya kuma sanya dokar hana zuwa da 'yan daba
Artabu tsakanin sojojin Najeriya da 'yan bindigan ESN ya yi sanadiyyar raunata wani sojan Najeriya. An ruwaito cewa an zarce dashi asibiti domin masa magani.
A yau Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kai ziyara jihar Legas domin kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatinsa ta cimma a yankin na Kudu maso Yammacin Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matakai da yake bi wajen nadin mukamai a gwamnatinsa, ba wai haka kawai yake furta ya nada wani ko wata mukami ba.
Majalisar wakilai, ta zargi hukumar NIRSAL da yin sama da fadi da wasu kudade da gwamnati ta ware domin ba manoma su amfani kasa, ta fita daga halin yunwa.
Bankuna sun fara janye wa kwastomomi N6.98 ga duk mu'amala da USSD da suka yi a wani sabon tsari da asuka fitar kwanan nan. Lamarin ya fusata 'yan Najeriya.
Wasu 'yan bindiga sun afkawa wani gari a Kaduna inda suka yi awon gaba da mata har uku tare da yin awon gaba da wasu da dama a garin Birnin Yero dake Kaduna.
Kungiyar tuntuba ta Najeriya ta bukaci Janar Yakubu Gowon da sauran tsoffin shugabanni da su taso daga hutun da suke su zo su ceto Najeriya daga mummunan halaka
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari