Gwamnatin tarayyar Najeriya
Bayan da shugaba Buhari ya sallami ministocinsa, 'yan Najeriya sun ba shugaban shawara kan yadda ya kamata ya yi da sauran ministocin da suka gagara tabuka abu.
Shugaba Buhari ya yi tsokaci kan yadda ya gina alheri a Najeriya. A cewar shugaban, 'yan Najeriya za su fahimci inda kasar ta dosa da kuma abubuwan da ya yi.
Ministan yada labarai a Najeriya ya bayyana cewa, ya kamata shugabanni a Najeriya su zama masu wanzar da zaman lafiya ba wai tunzura jama'a da yada barna ba.
Bayan shafe shekaru 35 yana aikin koyarwa, wani malamin makaranta ya kare a aikin tallan man zafi a jihar Borno duk da kasancewar turawa ne suka horar dashi.
Gwamnatin shugaba Buhari ta tallafawa 'yan Najeriya da makudan kudade sama da N56bn a karkashin shirin survival fund da ta kirkira bayan bullar cutar Korona.
A wata sabuwar sanarwar da ta fito daga shirin N-Power ta nuna cewa, ana bukatar duk wanda aka zaba a shirin ya je ya shigar da bayanan zanen yatsun hannu.
Gwamnan jihar Bayelsa ya bayyana cewa, Najeriya na fuskantar matsalolin tsaro na siyasa baya ga ta 'yan bindiga, tayar da kayar baya da sauran munanan laifuka.
Kasar Amurka ta ba Najeriya tabbacin cewa, abinda ya faru a kasar Afghanistan ba zai taba faruwa a Najeriya ba, duba da banbancin da ke tsakanin lamurran kasar.
Wani matashi ya wallafa rubutu a kafar sada zumunta inda yace yana neman budurwar da za ta so shi, shi kuwa zai ba ta albashin N150,000 duk wata da kuma kari.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari