Gwamnatin tarayyar Najeriya
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wata budurwa da ke aiki tare da IPOB wajen dagula lamarin tsaro ta hanyar kone-konen yankin kudu maso gabashin Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta cimma babbar nasara yayin da ta samu nasarar kammala aikin dasa cibiyar sadarwar 5G a Najeriya. Aikin an ce saura kiris ya kankama duka.
Masani a fannin ilimin koyarwa ya bayyana cewa, Najeriya tana da malaman makaranta masu kwazo da kwarewar da za su iya gogayya da kowane malami a duniyar nan.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, yawan mutanen Afrika na hana shi bacci cikin dare, ya kuma bayyana tsoronsa a kan lamarin.
Tsohon sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi ya bayyana yadda ya ci sa'a a rayuwarsa fiye da duk wani dan Najeriya, musamman ma wadanda suka rike shugabanci a kasar.
Wasu 'yan bindiga sun bude wa wasu masu gina matatar man fetur wuta a kan hanyarsu ta zuwa wajen hako. Nan take wasu sun mutu, wasu kuma sun ji raunuka munana.
Binciken masana ya bayyana cewa, akwai alamun 'yan Najeriya za su ci gaba da shan wahala duba da yadda kasar ke tafiya musamman ta fannin tattalin arzikin kasa.
Kasar Indonesiya ta bayyana danamar ta ga yadda aka ci zarafin jakadan Najeriya dake a kasar ta Indonisiya. An gano jakadan na Najeriya ana cin zarafinsa a kasa
Hasashen masana da kuma kuri'ar da aka gudanar ta sake bayyana Osinbajo a matsayin dan takarar shugaban kasa da yafi cancanta ya gaji shugaba Buhari a 2023.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari