Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, ba za ta ambaci sunayen mutanen da ke daukar nauyin ta'addanci ba, saboda ba shine a gabanta ba. Ta bayyana dalili.
Jam'iyyar APC ta ba mambobinta hakuri kan karbar Kayode zuwa cikinta. Jam'iyyar ta shugaba Buhari ya yafe wa Kayode don haka ne ma aka hada masa liyafar shiga.
'Yan bindiga suntare motar 'yan sanda, sun kashe jami'ai uku tare da kone motarsu kurmus. Rahoto ya bayyana cewa, a halin yanzu wasu jami'an sun jikkata sun jin
Allah ya yiwa wani tsohon matamakin gwamnan babban bankin Najeriya, Obadiah Mailafia rasuwa bayan gajeriyar rashin lafiya. Ya taba tsayawa takarar shugaban kasa
Kungiyar kiristocin CAN ta kori shugaban ta na reshen jihar Gombe saboda taya Dr Isa Ali Pantami murnar zama farfesa. Sun ce shugaban ya yi katsalandan a kungiy
'Yan bindiga sun mamaye girman dazukan Najeriya da dama, in ji wani masanin gandun daji. Ya kuma roki a ba tawagarsa damar hada kai da sojoji a yaki 'yan ta'add
Ministan kwadago a Najeriya ya bayyana cewa, makomar Najeriya mai kyau na daga cikin ilimi, idan ba a ilmantar da 'yan kasa ba to za su addabi kowa a kasar.
Kwamandan makarantar tsaro ta NDA ya gana da kwamitin tsaro na majalisar wakilai, inda ya bayyana musu halin da ake ciki kan kokarin ceto sojan da aka sace.
Wani mutum ya daki wani direban keke-napep wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa nan take a wani yankin jihar Kwara. Lamarin yana hannun 'yan sanda a halin da ake ci
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari