Gwamnatin tarayyar Najeriya
Wani mai bincike ya bayyana yadda ya yi mu'amala da 'yan bindiga har ya gano yadda 'yan bindiga suka mallaka tarin makamai masu yawa a wasu sansanoni 120 a Are
Mahaifiyar Sunday Igboho, da wasu shugabannin Yarbawa sun yi addu'o'in cewa, Allah ya rushe sharrin da Sheikh Gumi ya kawo yankinsu na Igboho a jihar su ta Oyo.
Majalisar dattawa a Najeriya ta bayyana cewa, tana bukatar hukuma NCC ta tabbatar da samar da makudamn kudade da suka kai N350bn ta hanyar tsarin sadarwar 5G.
Hukumar bautar kasa ta NYSC ta bayyana cewa, za ta fara zakulo wasu daga cikin mambobin 'yan bautar kasa domin su shiga harkar shirya fina-finai don samun kudi.
Shugaba Buhar ya sallami wasu jami'an gwamnati 5 a wannan shekarar ta 2021, wanda tuni ake ta cece-kuce kan wannan kora da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi.
Wani dattijo dan Najeriya ya bayyana burin rayuwarsa, ya ce abinda ke gabansa a yanzu bai wuce ya koyi karatu ba, kuma ya fashe da kuka kan rashin iya karatu.
Kungiyar likitoci mazauna kasa sun bayyana gwarin gwiwarsu kan mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo cewa shi ne zai iya magance matsalar da suke fuskanta.
Gwmnatin shugaba Buhari ta bahyana aniyar sayar da wasu kadarori mallakin gwamnati ga masu zuba hannun jari a kasar domin karfafdo da kamfanonin zuwa ci gaba.
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana yadda 'yan ta'adda ke ci gaba da amfani da kudaden intanet wajen sace kudaden mutanme a duniya, musamman ta fannnin Bitcoin.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari