Gwamnatin tarayyar Najeriya
Masu hakar ma'adanai a jihar Benue sun mutu yayin da suke tsaka da aiki. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru daga majiyar shugaban karamar hukumar Anyiin.
'Yan majalisar wakilai sun bayyana yadda 'yan kasar Ghana ke amfani da hanyoyi wajen kwace kudaden 'yan Najeriya ta hanyar basu sakamakon Korona na karya..
Gwamnatin Najeriya ta bayyana aikin da ta ke yi a Zungeru ta jihar Neja, inda ake aikin tashar wutar lantarki mai karfin megawatt 700, na biyu bayan wutar Kainj
Wani soja ya maka rundunar soji a banki bisa zargin cin dunduniyarsa da kuma shiga gidansa ba tare da ka'ida da umarnin kotu ba. Ya nemi kotu ta hukunta runduna
Majalisar dokokin Najeriya ta tsaurara tsaro bisa hango wata zanga-zangar da ma'aikata a majlisar za su aiwatar farawa daga yau ranar Litinin 27 ga watan Satum
Bayan tsawon lokaci da ake jiran Rarara ya saki wakar da ya rera wa shugaba Buhari wacce masoyan shugaban kasa suka tattara N1000 kowa ya mika yau dai ta fito.
Ana ci gaba da fuskantar matsalolin sace-sace da kashe-kashen mutane a jihar Zamfara duk da cewa, gwamnati ta ba da umarnin katse hanyoyin sadarwa a jihar.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana halin da Najeriya ke ciki, inda ya ce abin kunya ne kasar ta ke kiran kanta uwa ga Afrika duba da tattalin ar
A wani shawari da ya yanke, Farfesa Attahiru Jega ya bayyana bukatar a rage yawan jihohin Najeriya. Bayan kirkirar jam'iyyar da a cewarsa za ta ceto 'yan Najeri
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari