Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa sabon ministan makamashi da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa ya sha alwashin kawar da matsalar wuta a cikin kwanakin 100 farko.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci gwamnatin tarayya da hukumar INEC su daga lokacin siyasar 2027 domin karo da lokacin aikin Hajjin 2026.
Ministan kudi Taiwo Oyedele ya tabbatar da cewa gwamnatin Bola Tinubu ba za ta dawo da tallafin mai ba duk da koke-koken da ake yi kan tsadar fetur.
Dan siyasa a Najeriya, Datti Baba-Ahmed ya bayyana cewa addinin Musulunci na raguwa a Najeriya a karkashin mulkin shugaba Bola Tinubu mai tikitin Muslim-Muslim.
Majiyoyi sun ce daya daga cikin masu aiki a Aso Rock mai suna Zekari Umoru ya shaida wa kotu cewa abokan tuhumarsa sun ruɗe shi cikin zargin shirya juyin mulki.
Hukumomin Amurka sun yi karin bayani kan cafke dan Najeriya, Chidozie Wilson Okeke. Kama mutumin ya jawo zanga-zanga a New York tare da kama mutane da dama.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah-wadai da kashe ministan tsaron kasar Mali, Sadio Camara, bayan harin ta’addanci da ya rutsa da shi a gidansa.
A labarin nan, za a ji ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya sun shirya fara zama da gwamnati domin a gaggauta cimma sabon mafi ƙarancin albashi ba tare ds bata lokaci ba.
Kungiyar Amnesty International ta yi zargin cewa Fulani akalla 150 ne suka mutu a wani sansanin NYSC a jihar Kwara. Ta nemi gwamnati ta yi bincike.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari