Gwamnatin Najeriya
Dattijon Arewa, Hakeem Baba Ahmed ya ce duk da Buhari yana da niyya mai kyau, ba a samu nasara a kan mulkin da ya yi ba a shekara 8 da ya yi a Najeriya.
Shirin NELFUND da ke ba daliban Najeriya lamunin karatu ya shirya samar da shafi na musamman domin ba dalibai hanyoyin samun aiki a Najeriya da ketare.
Hukumar CDCFIB ta sanar da ranar da za a cigaba da neman aiki bayan dakatarwa karo na uku. Matasan Najeriya za su cigaba da neman aiki ranar Litinin.
A kwanakin baya, kotun ECOWAS ta ce dokokin Kano na batanci sun sabawa yarjejeniyoyin kare hakkin dan Adam da Najeriya ta amince da su gaba ɗaya.
Gwamnatin Turkiyya ta bukaci Najeriya ta tashi tsaye wajen yaki da 'yan ta'addan FETO da suke cigaba da aiki a fadin kasar nan. Jakadan Turkiyya ne ya yi gargadin.
Wani jigon a jam'iyyar APC, Dr Aliyu Ibrahim ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya sanya wa manyan cibiyoyin gwamnati sunan Muhammadu Buhari da ya rasu.
A labarin nan, za a ji yadda shirye-shirye sun gama kankama, kuma ana dakon gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kawai domin suturta shi.
Shugabannin kasashen duniya da suka hada da Gambiya, Chadi da Guinea Bissau za su halarci jana’izar marigayi Muhammadu Buhari a Daura jihar Katsina.
Buba Galadima ya yi gwagwarmaya da Muhammadu Buhari suka samu sabani bayan hawan shi mulki ya ce ya yafe wa Buhari bayan mutuwar da ya yi a London.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari