Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, akwai shirin da ta tsara don sallamar wadanda suka yi hidimar kasa a karkashin shirinta na N-Power har tsawon shekaru biyu.
Fitch Ratings ta bayyana cewa akwai hadari babba kan ci gaba da karbar bashin da gwamnatin tarayya ke yi. Kamfanin ya fidda bayanai kan matsalar bashin N9.8trn.
Wata kungiya ta bukaci Amaechi ya yi murabus daga kujerarsa ta minista saboda zarginsa da suke da karfafa kashe kudaden kasa a ayyukan da ba zasu amfanar ba.
Malaman firamare da a ka rage musu girma a Jihar Cross River, Calabar sunyi zanga-zangar rashin albashin na tsawon shekaru har shida bayan rage musu girma.
Shugaban kasan Najeriya Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya) ya jajantawa iyalai da 'yan uwan marigayi tsohon ministan wasanni na kasa Hon. Bala Kao'je.
Kungiyar dattawan arewa sunyi Allah-wadai da kudurin gwamnan jihar Ondo na fatattakar Fulani a dukkan dazukan dakekewaye da jihar. Sunce hakan ya saba doka.
Maina ya sake tunkarar kotu don neman beli saboda rashin lafiya da yake fama dashi. Sai dai kotun ta yi watsi da bukatarsa saboda ta bayyana bata gamsu ba.
Gwamnatin jihar Ondo a martaninta na maganar gwamnatin tarayya cewa ba ta yadda a fidda makiyaya daga jihar ba, tana zargin Garba Shehu da goyon bayan barna.
A kudurin gwamnatin tarayya na cire mutane sama da miliyan 20 daga kangin talauci, mataimakin shugaban kasar ya bayyana an kusa samun nasarar haka a kasar.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari