Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin jihar Ekiti ta ware makudan kudade sama biliyan daya cikin kasafin kudin shekarar 2021 na jihar domin karfafa aikin hukumar tsaro ta jihar; Amotekun.
Majalisar dattijan Najeriya ta zargi ma'aikatar albarkatun man fetur da kashe N98.4m ba kan ka'idar gwamnati ba. An kashe kudin ne wajen buga takardun kalanda
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jami'an diflomasiyyar kasashen waje su ma dole ne su yi rajistar katin dan kasa (NIN) matukar zasu kai shekara 2 a Najeriya.
Gwamnan jihar Borno, ya bayyana cewa ba muslumai da bakaken fata kadai ne a cikin 'yan Boko Haram ba. Gwamnan yace akwai Kiristoci da fararen fata a cikinsu.
Hukumar NAFDAC ta gargadi 'yan Najeriya da su kula kan rigakafin Korona da ke yawo a kasar cewa lallai na bogi ne. Kuma rigakafin zai iya haifar da illa babba.
Jihohi sun matsa wa gwamnatin tarayya ta amince a koma makarantu ranar Litinin, kamar yadda aka fahimci hakan ranar Alhamis. Bayan tashin guguwar COVID-19.
Kungiyar CAN ta gargadi musulmai kan Mathew Kukah. Kungiyar ta bukaci jami'an tsaro da su tabbatar da tsaronsa a irin wannan yanayin baraza da yake fuskanta.
Gwamnatin tarayya ta yadda a sake bude makarantu a fadin kasar baki daya. Gwamnatin ta bukaci makarantu da su kiyaye dokoki da ka'idojin kwayar cutar Korona.
Jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta yi zargin cewa rashin jajircewa daga bangaren Gwamnatin Tarayya ne ya haifar da karuwar tashin hankali a karo na 2.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari