Gwamnatin Najeriya
Karamin ministan man fetur ya shawarci 'yan Najeriya da su koyi jure wahalar man fetur a nan gaba. Ya kuma bayyana karin farashin man fetur din a duniya ya hau.
Asusun bada lamuni na duniya ya bayyana cewa akwai bukatar daukar ayyuka miliyan 5 duk shekara na tsawon shekaru 10 kafin Najeriya ta dawo hayyacinta na aiki.
Gwamnatin Buhari ta bayyana kashe N37bn a karkashin shirin Survival Fund. Hakanan babban bankin Najeriya ya fidda rahoton kudin da aka raba na bashin COVID-19.
Jami'in kula da shirin ciyar da yara 'yan makaranta a jihar Neja ya bayyana cewa shirin ya samar da ayyukan yi sama 14,000 a fadin jihar. Ya kuma bukaci kari.
A gobe Talata, majalisar dattawan Najeriya za ta zauna don tattaunawa kan batun rikicin Fulani makiyaya a fadin kasar. Za a zauna don kawo mafita ga lamarin.
Tsohon hafsin hafsoshin sojan Najeriya ya bayyana irin aiki tukuru da yayi a lokacin aikinsa. Yace nasarorin da ya cimma sun kai a rubuta kundin littatafai akai
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa ta bukaci 'yan Najeriya su daina daurawa gwamnati nauyin tallafi wajen gudanar da aikin hajji. Ta bada shawara kan tanadi.
Gwamnan jihar ya bayyana jiharsa ta Gombe a matsayin jiha da ta mallaki mafi girman wuraren kiwo a duk fadin Afrika. Gwamnan ya bukaci karin hadin kai daga FG.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamae aikin layin dogo daga jihar Kano zuwa Maradi ta jamhuriyar Nijar. An bayyana cewa za a fara aikin a ranar Talata.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari