Gwamnatin Najeriya
Majalisar wakilai ta ƙasa tace Kuɗaɗen da Burtaniya suka dawo dasu najeriya ba na gwamnatin tarayya bane na jihar Delta ne, kuma ta nada kwamiti yayi bincike
Kungiyar Kwadago ta Najeriya zata shiga zanga-zanga a fadin kasar domin nuna bacin ranta ga wani kuduri na majalisar wakilai kan batun mafi karancin albashi.
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta sha alwashin kawo karshen rashin tsaro a Najeriya matukar ta karbi mulki a zaben 2023. Jam'iyyar ta bayyana shirinta tsaf don mulki.
Gwamnan jihar Zamfara ya tsige sarkin Maru Abubakar da wani hakimi saboda zarginsu da tallafawa 'yan bindiga wajen aikata laifuka a yankin jihar ta Zamfara.
Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya ya kalabalanci masu suka da kai kararsa kotu kan batun tsawaita wa'adin zamansa a ofishin IGP na 'yan sanda a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta bakin shugaban hukumar lafiya tace iri ɗaya ce allurar da za'a yiwa ƴan ƙasa da kuma wacce akayima shugaban ƙasa Buhari da mataimakinsa.
Ƙungiyar matan gwamnoni sun yi kira ga gwamnatin Najeriya da kada ta bar mata a baya domin suna da hanyoyin warware da yawa daga cikin matsalolin kasar nan
Boss Mustapha ya shaidawa 'yan Najeriya cewa, ya zama kusan dole kowa yayi rigakafin Korona. A cewarsa, ba zai zama kowa ya tsira sai har dukkan 'yan kasar sun
A ci gaba da allurar rigakafin Korona a Najeriya, an yiwa wasu makusantan Buhari allurar a yau Litinin. Ciki har da Garba Shehu da Farfesa Ibrahim Gambari.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari