Gwamnatin Najeriya
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan (NGF) ta bakin shugaban su, Gwamnan Ekiti, Kayode Fayemi sun bayyana cewa baza su zuba ido suna kallo ana neman ganin bayan su ba
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, yace bankin ya ninka ƙuɗaɗen da aka ware domin tallafawa magidanta da masu ƙananan sana'o'i na tsarin TCF.
Janar Yakubu Gowon (Mai ritaya) ya yi kira da a samar mataimakan shugaban kasa har biyu ga shugabannin Najeriya domin cimma aikin cin sauki da adalci ga kowa.
'Yan Najeriya sun nuna adawarsu da makudan kudaden da gwamnatin tarayya ta ware don gyaran matatar mai Fatakwal a jihar Rivers. Sun fi son a gina sabuwa zai fi.
Alhaji Bashir Usman Tofa ya gargadi gwamnatin tarayya da cewa, kada ta bar batun Asari Dukubo ya tafi haka iddan ba tare da daukar wani matki a gwamnatance ba.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ba za ta tilatawa 'yan Najeriya dole su yi allurar rigakafin Korona ba. Sai dai za ta kira yi 'yan kasar da su duba yanayi.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, za ta fara yiwa malaman addinai allurar rigakafin Korona saboda su jawo hankulan mabiyansu su amince da allurar rigakafin.
Buba Marwa, shugaban NDLEA ya yi kira ga yiwa 'yan takarar neman kujerun gwamnati da daibai a manyan makarantu da a yi musu gwajin shan miyagun kwayoyi kowa.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa rufe bodar da gwamnatinsa tayi na tsawon shekara ɗaya bai amfani ƙasar da komai ba, makamai sun cigaba da shigowa
Gwamnatin Najeriya
Samu kari