Gwamnatin Najeriya
Biyo bayan nada Manjo-Janar Farouk Yahaya, ana kyautata zaton wasu manyan jami'an sojin Najeriya za su yi ritaya don bude hanyar aiki ga sabon shugaban hafsan.
Shugaban INEC da na EFCC, sun shiga taron gaggawa don tattauna wasu manyan lamurran da suka shafi tsaron kasa. Manya da dama, sun halarci taron na gaggawa.
Bayan nada sabon hafsan sojin Najeriya Manjo-Janar Farouk Yahaya, 'yan Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu game da sabon nadin na shugaba Buhari na yau dinnan.
Ministan ma'aikatar jin ƙai da walwala, Sadiya Farouk, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta biya dukkan ma'aikatan shirin npower (rukunin A da B) hakƙoƙin Su
Lai Mohammed ya bukaci 'yan Najeriya da su kwantar da hankali kan yanayin da ake ciki a Najeriya. Ya ce Najeriya na cikin hannu mai aminci duk da yanayin da ake
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa sabon albashi na musamman na malaman makaranta wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince dashi a 2020 zai fara aiki.
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa magance ƙalubalen ƙasar yan buƙatar haɗin kai da taimakon Yan Najeriya, masu mulki da kuma mutanen da ake mulka.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga jimamin rasa rayuka da aka yi a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a jihar Kebbi. Ya taya iyalansu jajen abindaya faru.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, yace kamata yayi a baiwa gwamnatocin jihohin ikon yanke adadin ƙananan hukumomin su, ba wai a maƙala wa FG ba.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari