Gwamnatin Najeriya
Gwamnan jihar Edo ya gana da shugaba Buhari, lamarin da yasa ake zargin gwamnan na kokarin komawa jam'iyyar APC mai ci. Ya fito ya yi bayani kan batun sauyas he
Abuja - Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga ranar 1 ga Disamba, 2021, duk ma'aikacin gwamnatin da bai yi rigakafin Korona ba ba zai samu damar shiga ofis ba.
Rundunar sojin Najeriya ta karyata jita-jita da ake yadawa a yankunan kudu maso gabas cewa, sojojin na kokarin gina rugar Fulani don cimma wani buri a yankin.
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a zaɓen 2019, Peter Obi, ya soki kuɗin da aka gwamnatin Buhari ta ware wa ofishin matar shugaban ƙasa, Aisha Buhari
Gwamnatin tarayya a ranar Talata, ta ce an sake sakin sunayen mutum 10,000 da a'a baiwa tallafin kudin jari karkashin shirin Tallafin matasa a Najeriya (NYIF).
Gwamnatin kasar Zambia a ranar Talata ta bayyana damuwarta kan matsalar tsaron da ta addabi Najeriya kuma ta yi alkawarin cewa zata taimakawa Najeriya wajen.
Gwamna Ganduje ya mika mulkinsa ga wata yarinya 'yar shekaru 14 yayin da ake murnar ranar 'ya mace ta duniya. Ya mika mulkin nasa na tsawon mintuna 20 jiya.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana bukatar fara kera makamai a cikin gida saboda a rage shigo da wadanda ake shigo dasu daga kasar waje ga sojojin Najeriya.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya fatattaki wasu ministocinsa biyu a baya saboda rashin isar da aiki yadda ya kamata. Ya sake gargadi ga sauran.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari