Gwamnatin Najeriya
Bayan sa'o'i hudu da daukewa layukan kamfanin MTN a fadin tarayya, Legit ta samu labari daga majiya mai tsoka kuma ta tabbatar da cewa an gyara kuma sun dawo ai
Ba tare da sanin jama'ar Najeriya ba, gwamnatin tarayya ta kara farashin wutan lantarkin da suke amfani da shi tun watar Satumba da kimanin alkaluma 2 cikin 100
Likitoci mazauna Najeriya sun janye yajin aiki, wannan yasa gwamnatin Buhari ta ware wasu kudade a matsayin tukuici ga likitocin da suka hakura suka janye.
Mai taimakawa shugaban Buhari na musamman, Tolu Ogunlesi, yace kiwane ɓangare ya samu nasara a matakin hana amfani da tuwita da gwamnatin Najeriya ta ɗauka.
Ministar Kudi, Kasafin Kudi da shirye-shiryen kasa, Hajiya Zainab Ahmed Shamsuna, ta bayyana cewa majalisar zartaswar ta amince da kasafin kudin N16.39tr na 202
Rahoton 'States of States' na 2021 da kamfanin BudgIT ta wallafa ya nuna jerin jihohin Najeriya goma da aka fi fama da bakin talauci da rashin daidaito a Najeri
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan. Har yanzu dai ba a sam me suka yi magana akai
Daga yanzu zaa daina yiwa yan Najeriya masu shekaru kasa da 18 rijisan layukan waya kuma ba zasu iya mallakar SIM ba a Najeriya, hukumar sadarwan Najeriya NCC.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar dattijai ya bayyana cewa, yana goyon bayan mutanensa ciki har da 'yan IPOB, don haka ya bayyana akwai 'yan aware sun kunyoyi
Gwamnatin Najeriya
Samu kari