Jihar Edo
Wani daga cikin manyan APC, ya yi magana game da zaben Gwamnan Jihar Edo. ‘Dan siyasar ya ce al’ummar Edo sun ki zaben APC ne saboda tsoma bakin wasu manya.
Bayan lashe zabe, Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sha alwashin ladabtar da tsohon ubangidansa, Adams Oshiomhole idan har ya ci gaba da “sakin zakunansa.”
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na jihar Kano ya yi wallafar taya murna tare da jinjinawa jama'ar jihar Edo a kan kokarinsu na fitowa zaben jagora nagari a zabe.
Wasu ‘Ya ‘yan APC a Ekiti sun ce Dr. Kayode Fayemi ya goyi bayan takarar Godwin Obaseki. Obaseki ya doke ‘Dan takarar APC Osagie Ize-Iyamu a zaben makon jiya.
Sanannen abu ne cewa zaben jihar Edo ya zo da rigingimu masu tarin yawa. Rigingimun sun fara da na cikin gida tsakanin tsohon Shugaban jam'iyyar APC na kasa.
Bayan nasarar da Gwamna Godwin Obaseki ya samu a karo na biyu a zaben da aka yi ranar Asabar, ya bayyana a titunan Benin City tare da matarsa da mataimakinsa.
Gwamna Obaseki ya aika da sako mai matukar muhimmanci ga dan takarar jam'iyyar APC, Osagie Ize-Iyamu, bayan lallasa shi da yayi a zaben da ya gabata, BBC tace.
Gwamna Dr. Abdullahi Ganduje da Gwamnan Jihar Yobe, Alh. Mai Mala Buni sun ziyarci Aso Villa. Jam’iyyar APC ta sha kashi a hannun PDP a zaben Gwamnan da aka yi.
A jiya ne mu ka ji Mista Ayodele Peter Fayose ya yi magana game da zaben Gwamnan Jihar Edo, ya ce zaben ya nuna cewa idan an ga dama za a iya yin zaben kwarai.
Jihar Edo
Samu kari