Jihar Edo
Wasu bata gari da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun harbi DPOn yan sanda na Igarra a karamar hukumar Akoko-Edo, Suleiman Mohammed, The Cable ta ruwaito.
Gwamnatin jihar Edo ta ce za ta saka tsauraran matakai a bankuna, majami'u, masallatai da wuraren shagulgulan biki kan duk wanda bai yi riga-kafin cutar korona.
'Yan banga a jihar Edo sun tsare wasu jami'an 'yan sanda biyu sun lakada musu duka har da saka musu ankwa bayan sun gano ganyen wiwi a cikin motar da yan sandan
Mazauna Benin sun bayyana cewa shirin da wasu Shuwa Arab ke yi na nada Idris Adanno a matsayin Sarkin Shuwa na Edo rashin mutunci ne kuma ba abin yarda bane.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun farmaki motar bus dake ɗauke da ɗaliban makarantar kwalejin sojojin ruwa, inda suka yi awon gaba da su baki ɗaya a jihar Edo.
Yan sanda a jihar Edo sun cafke mutane biyu da suka shirya yadda za a sace manajan banki bayan daya daga cikin wadanda aka hada baki da shi domin aikata laifin
Mai kamfanin simintin BUA, ya ba da tallafin makudan kudade ga jihohi hudu a fadin Najeriya domin inganta ayyukan kiwon lafiya da rayuwa mai kyau a jihohin.
Alamu sun nuna cewa sabon rikicin siyasa ya kunno kai tsakanin Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tsohon ubangidansa Adams Oshiomhole kan yan majalisar jihar.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta gargadi 'yan jihar Edo kan cewa su kula, akwai yiyuwar 'yan IPOB su fara aikata barna a jihar, kasancewar an samu wasu a jihar.
Jihar Edo
Samu kari