Hukumar EFCC
Wani kwararre da aka dauko domin yin bincike yana so duk da Muhammadu Buhari ya rasu, EFCC ta yi shari’a da shi a kotu. Mai binciken na musamman ya fadi haka a kotu.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da ta'annati da dukiyar kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana yadda 'yan Yahoo suka kwashe kudin wata mai shari'a.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince dabukatar kwace Naira miliyan 150 da ake dangantawa da dan Majalisar wakilai daga Delta, Hon. Nicholas Mutu.
A labarin nan, za a ji jam'iyyar yan adawa, NDC ta bayyana mamakin yadda aka samar da hukuma har ta shiga cikin kasafi da daukar ma'aikata amma ta barauniyar hanya.
Za a ji abin da ya je ya dawo alkali ya ki ba Nasir El-Rufai belin zuwa asibiti. Alkali ya hana beli amma ya sassauta a sShari'ar tsohon gwamnan Kaduna da ICPC.
Tsohon ministan Bola Tinubu mai neman takarar gwamna a 2027 zai yi kwana akalla 14 a ragar ICPC. Uche Nnaji wanda ya rike Ministan kirkira, kimiyya yana tsare a ICPC
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana dalilan da suka sa ta damke tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji a filin jirgin sama a Abuja.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
A labarin nan, za a ji cewa Mai shari'a Justice Diruis Khobo ya kuma hana belin tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa'i, zai ci gaba da zama a hannun ICPC.
Hukumar EFCC
Samu kari