Hukumar EFCC
A labarin nan, za a ji cewa Adeniyi Adeyemi da ya nada kansa a matsayin shugaban hukumar bogi da ya kafa a Najeriya ya yi magana kan kudin kafa PFIPC.
Darakta Janar na hukumar PFIPC da ake ta cece kuce kan yadda aka kafa ta, Prince Ademola Adeniyi ya bukaci a gudanar da bincike na musamman mai zaman kanta.
Ƙungiyar SERAP ta kai INEC kotu tana neman ta binciki zargin cewa gwamnonin APC sun karkatar da kusan N800bn daga kudaden FAAC domin yakin neman zaben 2027.
Za a ji tsohon Shugaban Kotun Da'ar Ma'aikata (CCT), Danladi Yakubu Umar ya karkatar da sama da naira miliyan 15.5 zuwa asusun banki na matarsa lokacin yana ofis.
Hukumar EFCC ta bayyana yadda ake shigar da koke kan zargin damfara ta shafinta, tare da gargadin cewa ƙorafin ƙarya laifi ne mai hukunci mai tsanani.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sauya ranar yanke hukunci kan shari'ar da EFCC ta nemi a karɓe kadarori 57 da ke da alaka da Abubakar Malami.
Kotu ta tura tsohon shugaban CCT, Danladi Umar gidan yari. Kafin nan mun tattaro yadda ya kula da shari'o'in manyan 'yan siyasar Najeriya lokacin yana ofis.
Shari'ar tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Sanata Hadi Sirika, ta dauki sabon salo bayan kotu ta saurari sakon murya da aka ce nasa ne yayin zamanta.
Peter Obi ya zubar da hawaye da ya ji maganganun Asiya El-Rufai. Matar tsohon gwamnan ta roki Bola Tinubu ya saki mijinsu. Lokacin da abin ya faru, yana ketare.
Hukumar EFCC
Samu kari