Hukumar EFCC
Wani Hadimin Shehu Sani ya fayyace shari’ar da ake yi tsakanin Mai gidan na sa da hukumar EFCC a wata hira da ya yi kwanan nan, ya ce akwai lauje cikin nadin EFCC.
Mun kawo jerin wasu badakalolin da sabon Gwamnan Jihar Imo da kotu ta nada ya taba shiga a tarihi. Hope Uzodinma dai ba bakon EFCC ba ne.
A Adamawa an sanu wani Alkali ya daure Akantan coci a gidan yari bayan ya sace kudin jama’a. Satar kudin ‘Yan cocin ya sa wannan Bawan Allah yi zaman kaso na shekara 18.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta daskarar da asusun bankin Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltar jihar Kaduna ta tsakiya, hadiminsa ya zargi hakan. A wata takarda da babban mai bada shawara na musamman ga Sani, SuleimanAhmed, y
Sanata Shehu Sani ya yi magana a karon farko tun bayana kama shi da hukumar EFCC ta yi a kan zarginsa da damfarar wani hamshakin dan kasuwa a garin Kaduna, Alhaji Sani Dauda ASD Motors $24,000.
Kungiyar kula da tattalin arziki ta SERAP a ranar Alhamis tayi kira ga hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kan ta hanzarta sakin Shehu Sani, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito. Idan zamu tuna, Sani, wanda ya wakilci jihar
A makon jiyanne hukumar EFCC ta cafke Shehu Sani bisa zarginsa da zambar wani dan kasuwa a Kaduna makudan miliyoyi. Tuni tsohon Sanatan ya bayyana cewa wasu makiyansa na siyasa ne suka tunzura dan kasuwar har ya shigar da korafins
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta bayyana cewa za ta sake bude binciken da ta dakatar a kan tsohon gwamnan jahar Ribas, Peter Odili, na satar makudan kudaden jahar.
A halin yanzu Shehu Sani ya bace daga dandalin yada zumunta bayan ya shiga hannun EFCC inda ake zargin sa da karbar kudi wajen Alhaji Sani Dauda da nufin wanke shi a kotu.
Hukumar EFCC
Samu kari