Hukumar EFCC
Wani ‘Dan damfara zai yi shekaru 10 a gidan yari bayan an kama shi dumu-dumu. Wannan Mutumi mai suna Mista Jules Suinner zai yi zaman daurin shekaru 10 saboda zambar Miliyan 25.
Idan za’a tuna dai EFCC ta maka Maina gaban kotun ne kan zarginsa da satar akalla kudi naira biliyan 2, tare da mallakar kadarori da dama, wanda take zargin duk ya samesu ne ta hanyar kwashe kudaden talaka yan fansho a Najeriya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wadannan tsofaffin gwamnoni sun hada da Sanata Ali Modu Sheriff, Rabiu Musa Kwankwaso, Aliyu Magatakarda Wammako, Danjuma Goje, Theodore Orji na Abia, Timipre Sylva na Bayelsa, Godswill Akpabio na Akwa
Legit.ng ta ruwaito EFCC ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke Alaramma ne bayan Dewu ya aika mata da rubutaccen korafi inda ya zargi Alaramma da damfararsa $3,024,000, kimanin N1,093,176,000 kenan a kudin Najeriya.
Dakarun Magu sun yi wani muguwar cafka a Kudancin Najeriya kwanaki. Jami’an sun yi nasarar gano wurin koyon Yahoo-Yahoo watau ana koyawa mutane damfara a Akwa Ibom.
Hukumar kula da gidan gyran hali ta aminta da dakatar da manyanjami’anta 3 tare da wasu 6 a kan hannunsu da take zargi akwai a damfarar dala miliyan daya da wani dan gidan gyran hali yayi.
Kaakakin EFCC yace mutanen biyu sun baiwa hukumar muhimman bayanai game da rawar da suka taka wajen baiwa dam damfara Hope Olusegun Aroke daman fita daga kurkukun kirikiri ya je ya tafka ta’asarsa.
Iyalin Abdulrsheed Maina sun yi kira ga shugaban babban kotun tarayya,Jastis John Tsoho a kan ya canza alkalin da ke shari'a tsakanin gwamnatin tarayya da Faisal Abdulrasheed Maina. Iyalin sun ce basu da kwarin guiwa a kan Jastis
Alkali ya yankewa Lauya hukuncin dauri bayan ya nemi rashawar N7m a Borno. Yanzu an yanke masu daurin watanni 18 a kurkuku bayan an gamsu ba shi da gaskiya.
Hukumar EFCC
Samu kari