Hukumar EFCC
Ministan gida ya ce rashin gaskiya ya yi wa jama’a katutu tun kafin Buhari ya hau mulki. Wannan ya sa ba a ganin kokarin da gwamnatin kasar ta ke yi.
Jami’an EFCC sun ce su na zargin Hukuma da cin ragowar kudin Mahajjata a hajjin wata shekara. Hukumar ta EFCC ta kama mutane uku har ta yi masu tambayoyi.
Wata babbar kotun jahar Neja ta wanke tsohon gwamnan jahar Neja, Babangida Aliyu daga zargin da hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta ke yi masa na satar zambar kudi naira biliyan 1.4
Wani ‘Dan damfaran da ake nema ruwa a jallo ya shiga hannun EFCC bayan wata da watanni. Ana kama shi, ya jefa ATM da Layin wayar SIM a masai saboda wahalar da shari’a.
A cikin sabon littafinta ne tsohuwar shugabar hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Farida Waziri, tayi ikirarin cewa Jonathan ya tsigeta daga kujerata a wancan lokacin ne saboda bincikar wasu masu damfarar man fetur da take. Waziri ta
Lauyan Bello Adoke ya ce tsohon Ministan ya na fama da rashin lafiya a asibiti, ya kuma ce a bar shi a gidan kurkuku maimakon hannun EFCC.
Kwanan nan aka fallasa dalilin Jonathan na tsige Farida Waziri daga EFCC. Sannan kuma an gane cewa bayan rasuwar Umaru Yar’Adua yaki da cin hanci ya zama wasan yara.
A Garin Ado-Ekiti, wayar salula ta kai Matashi gidan yari na shekara da shekaru. Sai dai an yi masa afuwa da damar biyan tara na N70, 000.
Mun ji cewa wata Ma’aikaciyar Gwamnatin Kwara ta shiga hannun hukumar nan ta EFCC saboda karbar kudin matasa masu neman aiki a gwamnati.
Hukumar EFCC
Samu kari