Hukumar EFCC
A yau Juma'a, 8 ga watan Mayun 2020 ne kotun koli ta soke hukuncin shekaru 12 a gidan gyaran hali da wata babbar kotun tarayya ta yankewa Sanata Orji Kalu.
A yau ne PDP ta hurowa Mataimakin Buhari wuta a kan zargin satar Biliyoyin kudi a NEMA. PDP ta ce ayi maza a kama tsohon shugaban hukumar NEMA da aka sauke.
Hukumar yaki da cin hanci a rashawa (EFCC) ta shirya gurfanar da babban lauyan Najeriya kuma tsohon ministan ayyukan na musamman, Kabiru Turaki, a yau Litinin.
A Ranar Juma’a Hukumar ICPC ta tattara gidaje, da makarantun tsohon Jami'in JAMB. ICPC ta karbe gidajen Dibu Ojerinde bayan an gano kadarorinsa sun yi yawo.
Oyo-Ita, wacce hukumar EFCC ke bincika kan zargin hamdame kudade ta isa babbar kotun tarayya a Abuja a ranar Litinin, 23 ga watan Maris, dauke da matashin kai.
Za ku ji jerin kusoshin PDP da APC su ka mallaki gidaje da kadaori 800 a Garin Dubai. Wani bincike ya nuna yadda ‘Yan siyasa su ke dankare da dukiyoyin $400m.
Wani shaida, Olaleye Isma’il, a ranar Litinin, 16 ga watan Maris, ya fada ma Wata babbar kotun Borno a Maiduguri cewa Aisha Wakil ta karkatar da kudin kwangila.
An yi nasarar dawo da wasu tsabar kudin Gwamnati da aka sace a N/Delta bayan Gwamnatin Buhari ta kawo tsare-tsare domin kawo karshen satar dukiyar kasa.
Kasa da wata daya bayan hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arzki (EFCC) ta kama kwamishinan harkoki na musamman a Kano, Mukhtar Ishaq Yakasai, bisa zar
Hukumar EFCC
Samu kari