Hukumar EFCC
Ibrahim Magu ya yi martani a kan tuhume-tuhumen da ake masa na sake wawure da kudin kasar, ya ce ya zuba dukkanin kudaden a asusun TSA kuma basa kawo riba.
A cewar ministan, sashe na 36 (5) na kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999 ya bawa kamfanin Omoh -Jay damar shiga ciniki ko dillancin man fetur a Najer
A Yanzu haka wasu daga cikin manyan daraktocin hukumar EFCC sun gurfana a gaban kwamitin da ke bincikar dakataccen mukaddashin shugaban hukumar, Ibarahim Magu.
Williams ya fadi ra’ayinsa game da matsalar da ake samu tsakanin gwamnatin Najeriya da Ibrahim Magu ya fadi yadda Obasanjo ya dasa matsalar da ake fama da ita.
Ibrahim Magu, tsohon shugaban hukumar EFCC ya sake bayyana gaban kwamitin shugaban kasa domin amsa tambayoyi kan tuhumarsa da akeyi da laifukan almundahana
Kwamitin shugaban kasa da ke binciken Ibrahim Magu, ya zargi dakataccen shugaban na EFCC da mayar da hukumar ofishin yan sanda saboda wani kudiri na son zuciya.
Yayinda ake ci gaba da zurfafa bincike a kan badakalar Magu, rahoto daga kwamitin bayani a kan kudaden da aka samo ya ce hukumar EFCC ta kasa bayani gamsasshe.
Wani rahoto da muke samu ya nuna cewar tun a shekarar 2018 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sa hukumar tsaro na farin kaya ta bibiyi lamuran Ibrahim Magu.
Kamar yadda kuka sani babu wani mutum da ya taba shugabantar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ya kuma kare ta dadin rai tun bayan kafata har zuwa yanzu.
Hukumar EFCC
Samu kari