Jihar Ebonyi
A ranar Talata, Nyesom Wike ya fadi ainihin dalilin da ya sa Gwamna Umahi ya bar PDP. Wike ya ce dama can alamu sun nuna Gwamnan na Ebonyi zai shiga tafiyar APC
Yan jam'iyyar Action Peoples Party, APP, da ba zasu gaza 20,000 ba, ciki har da manyan shugabannin jam'iyyar sun koma jam'iyyar PDP a jihar Ebonyi ranar Talata
Ana rade-radin Gwamnan Jihar Ebonyi, Mista Dave Umahi zai koma jam'iyyar APC. Wannan ya sa PDP ta yi maza-maza ta kira taro domin hana Gwamnanta komawa APC.
Hon. Victor Chukwu ya shiga sahun masu kiran a bar Ibo su nemi mulki a 2023. Chukwu ya ce babu dalilin da zai sa a hana Ibo takarar shugaban kasa tun 1999.
Rahoto ya nuna cewa tashin hankali ya barke a yankin Abakaliki, wato babbar birnin jihar Ebonyi, yayinda wasu bata gari suka cinna wa ofishin yan sanda a wuta.
Zangar-zangar lumana da aka fara domin neman a rushe SARS ta rikide zuwa rikici a sassan Nigeria sakamakon hakan ne IGP ya bayar da umarnin baza wasu jami'ai.
An ji Gwamnan da PDP ta ke ji da shi a Kudu zai tattara da Shugabannin kananan hukumomi ya koma APC. Gwamnan Ebonyi David Umahi zai bayyana haka kwanan nan.
A ranar Talata mu ka ji Fulani 2 sun mutu a harin da wasu su ka kai wa rugar Makiyaya a Ebonyi. Jami’an tsaro su na binciken harin domin a hukunta masu laifi.
Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya ce zai tsamo 'yan Ebonyi 60,000 daga kangin talauci zuwa attajirai. David Umahi ya ce zai yi hakan ne ta hanyar shirye shir
Jihar Ebonyi
Samu kari