Jihar Ebonyi
Rahotannin sun bayyana mamacin ya fita gida ne a ranar Asabar da yamma, amma daga nan ba’a sake jin duriyarsa ba, har sai washe gari da aka tsinci gawarsa.
David Umahi ya dakatar da manyan Gwamnatinsa, ya zaftare albashin Sarakuna, ya sha alwashin korar Ma’aikata duk saboda sabawa dokar zaman gida a jihar Ebonyi.
Abin da ya sa Gwamnatin Ebonyi ba za ta garkame mutane ta hana su fita ba har ma ta ke shirin cire dokar hana acaba a ranar 1 ga watan Mayu shi ne babu cutar.
Masana da kwararru da dama sun yi bayani tare da bayar da shawara ga jama'a a kan yadda za su yi amfani tare da sarrafa takunkumin da su ka kammala amfani da su
Gwamnan jahar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci jami’an kananan hukuma da su yi wa mazauna jahar da suka fito babu takunkumin fuska saboda corona dukan tsiya,.
Da ya ke gabatar da jawabi ranar Laraba, Umahi ya ce an bawa jami'ai umarnin yin bulala ga duk wanda ya fita daga gida ba tare da takunkumi ba. Umahi ya bayyana
Rahotanni sun kawo cewa wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da wasu yan kasar China su biyu da ke aiki a jahar Ebonyi a ranar Litinin.
Gwamnan jahar Ebonyi, David Umahi ya sallami wasu hadimansa guda biyu biyo bayan zarginsu da ake yi da aikata laifin kisan kai a yayin zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP na zaben shuwagabannin kananan hukumomin jahar.
Duniya makwanta rikici in ji masu iya magana, an gurfanar da wata budurwa yar shekara 22, Nkeiruka Winifred tare da wasu maza biyu Chijoke Obasi dan shekara 47 da Stanley Mbam dan shekara 30 gaban wata kotun majistri dake Abakalik
Jihar Ebonyi
Samu kari