Zaben 2019: Atiku ya yiwa Buhari bugun Dawa a jihar Ebonyi
Salin alin dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari futu-futu wajen samun nasara a jihar Ebonyi yayin babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar 23 ga watan Fabrairun 2019.
Alkalin zabe reshen jihar Ebonyi kuma shugaban jami'ar fasaha ta birnin Owerri na jihar Imo, Farfesa Francis Chukwuemeka Eze, ya ce tsohon mataimakin shugaban kasa ya samu gamayyar kuri'u 258,573 yayin da Buhari ya sha mugun kaye da kuri'u 90,726 kacal.
KARANTA KUMA: Sakamakon zabe daga jihohin Kano, Adamawa, Yobe da Borno
Ga yadda ta kaya cikin kananan hukumomi 13 na jihar Ebonyi tsakanin dukkanin jam'iyyu da suka fafata takarar kujerar shugaban kasa a zaben bana:
A 23
AA 27
AAC 205
AAP 116
ABP 31
ACD 87
ACPN 57
ADC 213
ADP 102
AGA 43
AGAP 38
ANDP 47
ANN 683
ANP 35
ANRP 47
APA 290
APC 90,726
APDA 204
APGA 222
APM 33
APP 79
ASD 60
AUN 17
BNPP 29
CAP 23
CC 31
CNP 35
DA 35
DPC 96
DPP 175
FRESH 54
FJP 105
GDPN 1271
GPN 72
HDP 20
ID 31
JMPP 43
KP 25
LM 28
LP 96
MAJA 42
MMN 148
MPN 38
NAC 32
NCMP 20
NCP 55
NDCP 50
NDLP 30
NEPP 13
NFD 97
NIP 51
NNPP 64
NPC 155
NRM 95
NUP 108
PCP 1637
PDP 258,573
PPA 734
PPC 149
PPN 108
PT 44
RAP 100
RBNP 96
RP 25
SDP 452
SNC 293
SNP 48
UDP 26
UP 28
UPN 24
WTPN 16
YES 24
YPP 192
Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:
https://facebook.com/legitnghausa
https://twitter.com/legitnghausa
Asali: Legit.ng