Jihar Ebonyi
Yan awaren IPOB basu da karfin ikon hana shugaba Muhammadu Buhari ziyartar wata jihar yankin kudu maso gabas, cewad gwamnan jihar Ebonyi, Gwamna Umahi yace.
Gwamnan jihar Ebonyi ya bayyana cewa, shi dai ba zai taba barin jam'iyyar APC kasancewar ya samu duk abinda yake bukata a jam'iyyar sabanin yadda yake da a PDP.
Jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Ebonyi, ta musanta rahoton cewa gwamna Dave Umahi ya fara shirye-shiryen tartaka komatsansa ya koma PDP da ya fito a baya.
Rundunar ‘yan sandan jihar a ranar Lahadi ta cafke farfesan jami’a, Felix Anyaegbunam bisa laifin lalata da karamar yarinya, The Punch ta ruwaito. Anyaegbunam f
Tsohon kwamishinan tsare-tsaren tattalin arziki da kudi kuma mai neman takarar gwamna jihar Delta a zaben 2023, Kenneth Okpara ya mutu a safiyar yau Juma’a.
Gwamna David Umahi ya nesanta kansa daga fastocin kamfen dake nuna cewa yana neman takarar shugaban kasa a babban zaben 2023, ya ce bai san komai ba a kai.
Wani direban mota da ba a gano ko wanene ba, a ranar Talata ya gannara wa wani jami'in tsaro na jihar Ebonyi cizo a yatsarsa ya kuma cizge yatsar, rahoton Premi
Wasu 'yan bindiga sun kai hari ofsihin 'yan sanda, sun hallaka wasu jami'ai uku. Harin ya faru ne a jihar Ebonyi a kudancin Najeriya, inda ake yawan samun harin
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, a ranar Litinin, sun kai hari hedkwatar 'yan sanda da ke karamar hukumar Ohaukwu da ke jihar Ebonyi. A ruwayar Sah
Jihar Ebonyi
Samu kari