Jihar Ebonyi
Ebonyi - Gwamna jihar Ebonyi, David Umahi, yace baya bukatar baiwa wasu hakuri kan kalaman da ya yi wa shugaban ƙasa, Buhari, ka baya dana sanin yin kalaman.
Wani matashi mai suna Chibisi Irem ya datse hannun budurwarsa a ranar Talata a kan zargin ta da soyayya da wani saurayi a Ebonyi,Punch Metro ta tattaro bayanai.
Ebonyi - Biyo bayan dokar hana fita da kungiyar yan awaren IPOB suka kafa a kudu-gabas duk ranar Litinin, gwamna Ebonyi ya yi kakkausan gargadi ga mutanen jihar
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya ce babu wani rikici a jam'iyyar All Progressives Congress. Dan siyasar ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi.
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya karyata jita-jitan da ake yadawa na cewa marigayi kwamishinansa, Fidelis Nweze ya farfado daga mutuwar da yayi a asibiti.
Gwamnatin jihar Ebonyi ta ba da umarnin shiga addu'o'in kwanaki uku biyo bayan mutuwar wasu kwamishononi biyu cikin kankanin lokaci. Za a addu'ar neman tsari.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu tsageru da ake zargin 'yan ta'addan dake kai hare-hare ofisoshin 'yan sanda da na INEC ne a wata jihar Kudu maso gabashi.
Rundunar yan sandan jihar Ebonyi ta bayyana cewa ta samu nasar cafke mambobin ƙunhiyar yan taware IPOB guda shida tare da kwato wasu makamai da dama a hannun su
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya soke majalisar zartarwa na jiharsa nan take, The Nation ta ruwaito. Sakataren gwamnatin jihar, SSG, Keneth Ugbala ne ya sa
Jihar Ebonyi
Samu kari