Donald Trump
Shugaba mai jiran gado, Joe Biden, zai yi waje da tsare-tsaren Donald Trump a kwanaki 10 na farko. Joe Biden zai yi karin kumallo da maganar kasashen Musulmai.
Tsohon likitan Donald Trump - da Trump ya yi ikirarin cewa ya fadi a wasika cewa ba za a taba yin shugaban kasa mai lafiyarsa ba ya mutu, kamar yadda rahotanni
An yi zargin cewa Dold Trump ya tunzura mabiyansa inda suka tayar da tarzoma a kasar Amurka, ta hanyar kai wa majalisa farmaki kafin a rantsar da Joe Biden.
Mun kawo abubuwan da ka ke bukatar sani game da Jagorar adawar, Nancy Pelosi. Zaku ji takaitaccen tarihin Shugabar Majalisar da ta hana Donald Trump sakat.
Bayan an hana Donald Trump amfani da Twitter, an soma dakatar da rikakkun Masoyansa. Kwanaki aka rufe shafin shugaba Trump duk da ya na da mabiya miliyan 88.
'Yan majalisar wakilai sun fara shirye-shiryen tsige Donald Trump daga kujerar shugabancin Amurka a ranar Litinin. Sun zargi shugaban kasar da tayar da tarzoma.
Majalisar wakilai tana yunkurin sake tsige Donald J. Trump bayan aika-aikan Capitol. ‘Yan Majalisar Amurka sun kinkimo maganar sauke Shugaba Donald Trump jiya.
Jam'iyyar APC ta yi tir da tarzomar da ta faru a Amurka ta kuma shawarci Shugaba Donal Trump da ya yi koyi da takwaransa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasar Amurka Donald Trump da mataimakinsa, Mike Pence, sun farraka ne a kan batun mika mulki ga zababben shugaban kasar Amur
Donald Trump
Samu kari