Donald Trump
Shugaba Donald Trump ya ce ya samu bayanai da suka ce an daina kashe masu zanga-zanga a Iran. Ya ce zai kai hari ne idan aka cigaba da kashe masu zanga-zanga.
Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi Amurka kan barazanar kai hari Iran yayin da ake zanga-zanga. Trump ya yi barazanar kai hari Iran don taimakon masu zanga-zanga.
Fasto Matthew Kukah musanta rahotannin da ke cewa babu tsanantawa ga Kiristoci a Najeriya, yana jaddada cewa matsalar tsaro na shafar kowa, Musulmi da Kiristoci.
Matasa na cigaba da zanga-zanga a Minneapolis na jihar Minnesota. Masu zanga-zanga na arangama da jami'an tsaro yayin da Trump ke barazana ga kasar Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ta dauki wani kamfanin Amurka da ya ƙware wajen kamun ƙafa da gwamnati domin aika sako ga Donald Trump kan kare kiristoci.
Wani bidiyo da yan jaridu suka gani ya tabbatar da kashe ‘yan ta’adda da lalata maboyarsu a Sokoto, yayin hare-haren sama na Amurka a ƙarshen Disambar 2025.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi magana game da kawo sababbin hare-hare Najeriya kan zargin kisan Kiristoci. Trump ya yi magana game da musulman Najeriya.
Wani dan bindiga da ba a gano ba shi ba ya kashe mutum biyu tare da jikkata akalla shida a wani hari da ya kai a cocin Amurka ana shirin jana'izar wasu a cocin.
Gwamnatin Amurka ta sanar da kwance wani jirgin ruwa mai dauke da tankar mai dauke da tutar Rasha mai alaka da Venezuela. Kasar Rasha ta yi martani ga Amurka.
Donald Trump
Samu kari