Donald Trump
A yau da sassafe, Donald Trump ya zargi Jam’iyyar hamayya da kokarin ‘sace zabe’. Ana sa ran cewa an jima kadan Trump zai yi wa Amurkawa jawabi na musamman.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce wani abu game da gangamin da aka shirya masa a Najeriya. Yanzu haka Trump ya kawo Jihohi 13, shi kuma Biden ya na da 11.
A ranar Asabar, 31 ga watan Okotoba, ne Legit.nga Hausa ta wallafa rahoton cewa an soke al-amurran yaƙin neman zaɓen Sanata Joe Biden ɗan takarar shugaban ƙasar
Shugaba Donald Trump zai sha kashi a zaben kasar Amurka. Da alamu, Joe Biden ya yi gaba, shi kuma Mista Trump ya na barazanar zuwa gaban kotu idan ya sha kashi.
Ƴan jam'iyyar Democrat sun yi zargin magoya bayan Trump sun ci gaba da bin bayan motar a yunƙurinsu na ganin sun hana al-amuran yaƙin neman zaɓen Biden gudanawa
A ranar uku ga watan Nuwamba ne Amurkawa zasu kada kuri'unsu ga daya daga cikin 'yan takara biyu; Donald Trump, da Sanata Joe Biden, da ke neman kujerar shugaba
Ngozi Okonjo-Iweala ta samu goyon bayan mafi yawan kasashe a takarar WTO amma Amurka ta na mata adawa. Najeriya ta ce sai inda karfinta ya kare a wannan zaben.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta maida martani bayan Amurka ta ki bata goyon baya a WTO. Ngozi Okonjo-Iweala mai takardar zama ‘yar kasar da ta yi karatun jami'a.
Ta tabbata cewa dai Gwamnatin kasar Amurka ta fito karara ta nuna ba ta goyon bayan Ngozi Okonjo-Iweala. Meye abin da ya jawo adawar Amurka ga Okonjo-Iweala?
Donald Trump
Samu kari