Kasar waje
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya ce rufe mashigar Hormuz da Iran ta yi lokacin ya girgiza tattalin arzikin duniya, ya kira shi da ta'addanci.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Italiya ta dauki mataki game da alakar soja tsakaninta da Isra'ila wanda aka kulla tun a shekarar 2006 saboda yakin Lebanon.
Kasar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa a binciken farko da ta yi, ta gano cewa ta yi asarar akalla Dala biliyan 270 a yakinta da hadin gwiwar Amurka da Isra'ila.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya jagoranci gwajin makamai masu linzami da wasu masu iya harbo jirgin ruwa domin tabbatar da tsaron kasar shi.
Kasar Musulunci ta Iran ta jaddada bukatar biyanta diyyar duka barnar da aka kata a yakin da ta yi da Amurka, ta zargi Sausiyya da wasu kasashe hudu.
A labarin nan, za a ji cewa kasari Isra'ila na kara hangen yadda za ta fara mayar da hankali a kan Turkiyya bayan Iran a yankin Gabas ta Tsakiya.
Gwamnatin kasar China ta bukaci gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump ta kame baki daga shiga harkar Mashigar Hormuz da taba jiragen ruwan Iran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta shiga sa-in-sa da ta barke a tsakanin shugaban Katolika na duniya Fafaroma Leo da Shugaban Amurka Donald Trump.
Kasar waje
Samu kari