Kasar waje
Kamfanin Mercedes-Benz ya kai ƙarar Victor Osimhen gaban ƴan sandan Italiya kan zargin gazawa wajen biyan bashin €90,000 na motar da ya yi hayarta tun 2023.
A labarin nan, za a ji abubuwan da ƙasashen Rasha da Amurka suka tattauna bayan doguwar gana wa ta kusan mintuna 90 tsakanin Vladimir Putin da Trump.
Shugaban ƙasar Kenya, William Ruto, ya bayyana cewa an karkatar da maganganunsa kan Turancin ’yan Najeriya, yana cewa an faɗe su ne a tattaunawar sirri.
Wakilan gwamnatin Jamus sun gana da Musulmi da Kirista a Najeriya kan matsalar tsaro. Thomas Rachel ya ziyarci wuraren da aka kai hari a jihar Benue.
'Yan bindiga sun kashe farar hula uku a wani hari da suka kai wa ayarin sojojin Ghana a yankin Binduri, yayin da sojoji suka kashe mahara bakwai.
Shugaban gwamnatin mulkin soja ta Mali, Assimi Goita, ya tabbatar da cewa gwamnati na kokari kan tsaro bayan hare-haren da suka hallaka ministan tsaro.
Gwamnatin Trump na nazarin tayin Iran na bude mashigin Hormuz muddin aka janye takunkumi, amma rashin maganar nukiliya na kawo cikas ga yarjejeniyar.
Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da ficewa daga kungiyar OPEC sakamakon yakin Iran, matakin da ake ganin zai ba kasar damar kara yawan man da take samarwa.
Mutum 14 sun rasu a hatsarin jirgin sama a Sudan ta Kudu sakamakon rashin kyawun yanayi, yayin da wasu suka kwashe miliyoyin daloli a hatsarin jirgi a Paraguay.
Kasar waje
Samu kari