Kasar waje
Hukumar NYSC ta bayyana sunayen wasu jami'o'i da bata amince da digiri dinsu ba. A cewar hukumar, ba ta amince da daliban jami'o'in su yi bautar kasa ba a 2021.
Shugaban kasar Faransa ya kalubalanci shugabannin Afrika su mayar da hankali kan yakar 'yan ta'adda a yankin Afrika ta yamma. Ya kuma bayyana goyon bayansa.
Ngozi Okonjo-Iweala a yau za ta zama mace ta farko kuma 'yar Afrika ta farko da za ta rike kujerar DG kungiyar ciniki ta duniya (WTO). Yau dai za a nada ta.
Labari da duminsa, ranar Litinin mai zuwa, 15 ga watan Fabrairu za a nada sabon Darakta-Janar na kungiyar WTO. An bayyana gudanar da taron a da misalin kar 3:00
Gwamnatin shugaba Buhari tana kokarinta wajen dawowa da 'yan gudun hijiran jihar Borno dake zaune a kasar Kamaru. An bayyana shirin dawo da sama da su 4,000.
Gwamnatin jihar Kano ta karbi likitoci mata 47 da suka dawo daga kasar Sudan bayan kammala karatunsu na likitanci da gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyi a baya.
Wani abin al'ajabi ya faru da wata matashiya da ta haifi tagwaye. Ta haifi tagwayen 'ya'yanta masu maban-bancin launin fata da gashi, zubin halittar yaran daban
Hadaddiyar Daular Larabawa ta fidda sabuwar dokar hana daukar 'yan Najeriya daga wasu kasashe zuwa Dubai. Sai dai su taho kai tsaye daga Najeriya zuwa Dubai.
Wasu 'yan Najeriya da suka shiga kasar Saudiyya ba bisa ka'ida an kame su kuma zasu dawo Najeriya a yau. Gwamnatin Saudiyya da Najeriya sun shirya dawowarsu.
Kasar waje
Samu kari