Kasar waje
Wata kotu a Turkiyya ta yanke wa wani malamin addini mai masha'a da mata hukuncin shekaru 1,000 a gidan kaso. An yanke masa hukuncin bayan kama shi tsundum.
Shugaban kasar Amurka ya siffanta zaben Amurka da mafi muni fiye da yadda na kasashen duniya ta uku su ka kasance. Har yanzu dai bai da yadda ya sha kaye ba.
A kasar Poland, rigakafin COVID-19 ya jawo rikici tsakanin 'yan kasar da wasu 'yan siyasa dangane da yin ta ba tare da bin ka'idar da gwamnati ta gindaya ba.
Watanni biyu kenan da ake tunanin bacewar babban dan kasuwar zamanin nan watau Jack Ma. Jack Ma shine mamallakin babbar kasuwar zamanin ta yanar gizo, Alibaba.
Rundunar 'yan sanda a gabashin kasar Uganda ta sanar da cewa hasken walkiya ya hallaka yara goma yayin da jama'a ke fakewa bayan an saki wata babbar tsawa sakam
Dan achabar ya ziyarci ofishin 'yan sanda da fetur dinsa a cikin wata kwalbar ruwa, sannan ya kulle kansa a cikin wani daki a harabar ofisihin, ya zuba fetur a
Wata budurwa 'yar shekara 32 mai suna Lulu Jemimah ta bar mutane cikin rudani da mamaki, bayan ta auri kanta da kanta saboda irin takura ta da danginta suka dinga yi akan tayi aure. A yadda rahoto ya bayyana, Lulu wacce take...
Wata mata 'yar kasar Uganda mai suna Sofiat Mutesi ta haifi jarirai guda biyu, abin mamaki kuma daga baya kuma ta kara haifo jarirai mata guda uku duka a rana daya. Kamar yadda jaridar Daily Monitor ta ruwaito, Sofiat har ta...
A mafi yawan kabilun nahiyar Afrika, ana dora wa kan mahaifiya alhakin fadakar wa da nasiha ga budurwar da zata yi aure. A mafi yawancin lokuta, kanwar mahaifiya ce ke shirya budurwa domin ta fuskanci kalubalen da ke cikin zaman
Kasar waje
Samu kari