Hukumar DSS
Hukumar DSS ta gabatar da mutum takwas daga cikin 12 da ake tsammanin suna tsare a hannun ta waɗanda na kusa ne ga Sunday Igboho, jagoran yan awaren yarbawa.
Duk umarnin da alkalin babbar kotun tarayya Abuja ya baiwa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), hukumar ta gaza gabatar da hadiman Sunday Igboho, dake tsare.
Tsohon kakakin majalisar wakilai ya bayyana goyon bayansa da kungiyar NCFront bisa kame Nnamdi Kanu da kuma farautar sunday Igboho. Ya ce gwamnati ta yi daidai.
Wani sarkin Yarbawa, ya shawarci Sunday Igboho da ya gaggauta mika kansa ga gwamnatin tarayya musamman hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) cikin sauki kawai.
Hukumar yan sandan farin kaya, DSS, ta fara farautar Sunday Igboho, ɗan gwagwarmayar Yarbawa bayan ya tsere yayin da ta kai samame gidansa a jihar Oyo, The Cabl
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da mutuwar wani jami'in DSS da wasu sojoji suka hallaka a jihar Ekiti. An ce takaddama ce ta barke tsakaninsu har aka kashe shi.
'Yan bindigan da suka dade suna addabar yankuna daban-daban na kasar nan sun ce suna samun makamai ne daga jami'an hukumar tsaro ta farin kaya kuma su kan raba.
Hukumar DSS ta karyata jita-jitar da ke cewa, hukumar ta kwamushe Fasto Mbaka. Hukumar ta bayyana wa jaridar Punch cewa, Fasto Mbaka ba ya tare da hukumar.
A yayin da mutane da kungiyoyi da dama ke neman cewa ganin Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Dr Isa Pantami ya yi murabus saboda alaƙanta shi da goyo
Hukumar DSS
Samu kari