Jam'iyyar APC

'Buhari ya gaza, ya fadi' inji Ardo
'Buhari ya gaza, ya fadi' inji Ardo
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

'Buhari ya gaza' inji Ardo. Ardo ya taba yin takarar gwamna karkashin jam'iyyar PDP, ya caccaki Buhari da gwamati, gabanin sake zubin shugabanni a zabukan 2019