Jam'iyyar APC
A wata ganawa da manema labarai suka yi da tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau yace ba kada gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne a gabansu ba shida Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ba. A bayanin da ya yiwa manema labarai..
Sanata Lanre Tejuso, guda cikin Sanatocin nan su goma sha biyar dya fice daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDOP kamar yadda shugaban majalisar dattawa Sanata Bukola Saraki ya bayyana, ya yi mi’ara koma baya, ya koma jam’iyyarsa ta
Nabena cikin wata sanarwa a ranar Laraba ta yau ya bayyana cewa, akwai sanya hannun Saraki tare da goyon bayansa dangane da ficewar sanatoci 15 da kuma wasu mambobi na majalisar wakilai daga jam'iyyar a ranar Talatar da ta gabata.
Labari ya zo mana cewa an kashe wani mutumi an jefa gawan sa a ofishin APC saboda siyasa a Zaria. Yanzu dai harkar tsaro na kara jagwalgwalewa a cikin kasar nan. Daga samun sabanin siyasa aka kashe wani mutumi ana zaune kalau.
A jiya Litinin ne Jam'iyar APC tace zata kai shugabanni da kuma mambobin sambuwar jam'iyyar Reform All Progressive Congress (R-APC). Mai bawa jam'iyar shawara akan doka Mr Babatunde Ogala ne ya sanar da hakan a Abuja a yayin...
Shugaban kungiyar sabuwar APC na kasa, Buba Galadima ya caccaki shugabannin jam’iyya mai mulki, inda ya bayyana su a matsayin bayi dake kokarin rufe ubangidansu a waje. Ya yi Magana a jiya da daddare a shirin siyasa a yau.
Ba boyayyan abu bane cewa jiya Asabar ne Kwamared Adams Oshiomhole ne ya zama sabon shugaban Jam’iyyar APC mai mulki. Dalilin haka ne mu ka kawo maku wasu abubuwan da ya kamata ku sani game da sabon shugaban na APC.
Sanata Adamu ya jaddada cewa lokaci ya yi da ya kamata jam'iyyar ta yi watsi da duk wasu ababe ko wasu mutane masu yunkurin kawar da alkiblar shugaba Buhari da janye hankalin sa wajen ci gaba da gudanar da al'amurran gwamnatin sa.
Shehu ya bayyana haka ne cikin wata hira da yayi a shirin kowani gauta na gidan rediyon Freedom, inda ya nuna bacin ransa da yadda ake tafiyar da jam’iyyar APC, wanda yace hakan akasin yadda aka gina tubalin jam’iyyar ne a tun far
Jam'iyyar APC
Samu kari