Jam'iyyar APC
Kamar yadda Farfesa Hamid ya bayyana, dan takarar kujerar Majalisar wakilan ya samu gamayyar kuri u 62,455, inda Alhaji Sani Muhammad ya samu gamayyar kuri'u 33,296 bayan kammala kidaya ta tantance kuri'un da aka kada.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun kashe wakilan jam’iyyar na APC ne da tsakar daren Lahadi yayin da suke kan hanyarsu ta komawa gida a karamar hukumar Karim Lamido, inda suka gudanar da aikin sa ido a zaben da aka yi.
A yau Laraba, 13 ga watan Fabrairu, shugaban kasa Muhammadu Buhari, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyya mai ci ta APC, ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe cikin babban birnin kasar nan na tarayya Abuja.
Za ku ji Jam’iyyar adawa na so a saki sunayen wadanda aka dauka aikin zabe a 2019. Jam’iyyar PDP ta hurowa Hukumar INEC wuta game da zaben 2019 a halin uanzu inda ta ke so a fito da sunayen Malaman zabe nan da kwana 2.
Legit.ng ta ruwaito Buhari ya bayyana haka ne yayin da ya karbi bakoncin hadaddiyar kungiyar jam’iyyu masu son cigaban Najeriya, CPPP, a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja, a ranar Juma’a 18 ga watan Janairu.
Legit.ng ta ruwaito Sharada ne hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari akan al’amuran watsa labaru na rediyo, kuma ya tsaya takara ne a karkashin inuwar jam’iyyar APC ta baba Buhari, sai dai ya buga da Alhaji Mukhtar Yakasai tsohon
Za ku ji APC na daf da dauke wani babban ‘Dan siyasan PDP a Nasarawa inda wani babban jigo a jam’iyyar PDP a jihar Nasarawa, Sanata Solomon Ewuga, yana daf da tserewa daga PDP ya koma jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Mun ji cewa APC ta rugurguza shugabannin ta a Jihohin Imo da Ogun. Jam'iyyar ta dauki wannan mataki ne a wani zama da aka yi jiya Gwamna Okorocha da Amosun na neman ba APC ciwon kai a babban zaben da za ayi a 2019.
Mun samu labari cewa Jaridar The Nation ta rahoto cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya haramtawa Hukumomin Gwamnatin Tarayya bada gudumuwar kudi domin shiryawa rashin kudi a yakin neman zaben Jam’iyyar APC a 2019.
Jam'iyyar APC
Samu kari