Jam'iyyar APC
Kotun koli ta kwace kujerar gwamnan Imo, Emeka Ihedioha, dan jam'iyyar PDP tare da tabbatar da Hope Uzodinma, dan jam'iyyar APC a matsayin halastaccen zababben gwamnan jihar. Kotun, mai alkalai bakwai a karkashin jagorancin alkali
Da yake magana yayin karbar bakuncin matasan jam'iyyar APC da suka ziyarce shi a fadarsa dake Abuja, Buhari ya bayyana cewa ya shiga siyasa ne saboda irin kyakyawar shaidar da ya samu bayan rike mukamin shugaban kasa, gwamnan Born
‘Dan Majalisar Katsina Aminu Mani ya ce ya kamata a karawa hukumar NDE karfi. Hon, Mani ya ce ya kamata Gwamnati ta maida hankali kan NDE domin a rage matsin talauci.
Ahmed Sani Yarima Bakura zai fito neman kujerar shugaban kasa a zaben 2023. Sanatan ya ce da shi za a buga a 2023. Yariman-Bakura ya taba fitowa takarar shugaban kasa a ANPP.
Fadar shugaban kasa ta nuna fushinta kan ayyukan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), cewa jam’iyyar ce babbar matsala guda ga shugabanci nagari da chanji a kasar.
Tinubu ya bayyana hakan ne ranar Talata bayan wata ganawarsa da shugaba Buhari a fadarsa, Aso Villa, dake Abuja. Tsohon gwamnan na jihar Legas ya ziyarci shugaba Buhari ne domin yi masa murnar shigowar sabuwar shekara da kuma tatt
Kwamishinan hukumar INEC a jihar Neja, Farfesa Sauel Egwu, shine wanda ya sanar da hakan a ranar Alhamis yayin gana wa da masu ruwa da tsaki a hedikwatar INEC ta jihar Neja dake Minna, babban birnin jiha. Ya bayyana cewa jam'iyyun
Adebayo Shittu, tsohon ministan sadarwa, ya bayyana jam’iyyarsa ta All Progressives Congress (APC) a matsayin iri daya da jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bangaren akida.
Takarar Bode George za ta kawowa Jagoran APC Tinubu cikas a zaben 2023. Yanzu haka Bode George ya batawa Yaran Bola Tinubu rai da shirin fitowa takara.
Jam'iyyar APC
Samu kari