Jam'iyyar APC
A ranar Litinin ne shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Abdulazeez Garba Gafasa, ya sanar da dakatar da mambobin majalisar bisa zarginsu da nuna rashin tarbiy
Osita Okechukwu ya ce Adams Oshiomhole babbar annobar da ke cikin APC. Dazu kun ji cewa Oshiomhole ya ruga wajen Abba Kyari game da rikicin cikin gidan APC.
Shugaban Jam’iyyar All Progressive Congress na kasa, Adams Oshiomhole ya isa sakatariyar jam’iyyar domin komawa bakin aiki bayan dakatar dashi da kotu ta yi.
Kotun koli ta dage zama kan hukuncinta game da wani kara da bangaren Abdulaziz Yari na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) suka shigar kan zaben Zamfara.
A tattaunawarsa da jaridar Tribune ta wayar tarho ranar Litinin, Segun ya ce yanke shawarar fita daga jam'iyyar ne domin kare mutuncin magoya bayansa da ba a ga
Dazu mu ka ji cewa APC ta kira muhimmin taro game da tirka-tirkar Oshiomhole a kotu. Shugabannin Jam’iyyar APC za su zauna a taron NWC gobe da safe a Abuja.
Daga cikin gwamonin jam'iyyar APC 20, hudu ne kawai bau halarci taron ba. Sun hada da gwamnan jihar Kaduna, Yobe, Kogi da Ekiti. Batun yunkurin tsige Oshiomhol
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an dage taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar All Progressives Congress’ (APC) da aka shirya yi har sai baba ya gani.
Kotun daukaka kara da ke zama a Abuja a ranar Litinin, 16 ga watan Maris, tana shirin sauraron karar da dakataccen Shugaban jam’iyyar APC, Oshiomho,le ya shigar
Jam'iyyar APC
Samu kari