Jam'iyyar APC
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yaba da kokarin gwamnonin da aka zaba a karkashin inuwar jam'iyyar APC wajen gudanar da zaben fidda 'yan takarar kujerar gwa
Wani rahoto da jaridar The Sun ta ruwaito na bayyana cewa wasu 'ya'yan jam'iyyar APC a karkashin kungiyar kwararru ta jam'iyya(APCPF), suna barazanar barin APC.
Mun ji cewa a jiya ne Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya yi wa Yakubu Dogara raddi, ya ce Dogara ya tafi Jam’iyyar APC ne domin a share ta’adin da ya yi a NDDC.
Shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Sanata Walid Jubrin ya bayyana cewa babu mamaki Dogara na hararar kujerar shugaban kasa ne shiyasa ya koma APC.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya ce rushewar shugabanci a jiharsa karkashin mulkin Gwamna Bala Mohammed ne ya sa shi barin jam'iyyar PDP.
Rikicin ya barke ne lokacin da gwamna Obaseki tare da sauran gwamnonin jam'iyyar PDP suka ziyarci fadar sarkin gabanin kaddamar da yakin neman zaben Obaseki
Tsohon shugaban kwamitin shugaban kasa a kan yaki da cin hanci da rashawa (PACAC), Farfesa Itse Sagay ya caccaki batun dawowar Yakubu Dogara jam'iyyar APC.
Mataimakin Shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman, Bashir Ahmad ya bayyana cewa babu wani laifi da Hon. Yakubu Dogara ya aikata don ya bar PDP zuwa APC.
Wani ‘Dan jam’iyya da ya fusata ya na so Alkali ya rusa takarar Ize-Iyamu a APC. Charles Ude ya na so a hana Ize-Iyamu takara a karkashin jam’iyyar APC a 2020.
Jam'iyyar APC
Samu kari