Jam'iyyar APC
Wasu daga cikin manyan yankin Inyamurai sun ce ya kamata Ibo ya yi mulki don kasar ta dinke. Bayan shekaru, Ibo za su so su sake dandana mulkin Najeriya a 2023.
Daya daga cikin manyan jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Adamawa, Alhaji Adamu Muhammad, ya rasu a ranar Lahadi bayan fama da jinya .
Bangare daya na jam'iyyar, wanda Sanata Kabiru Marafa ke jagoranta sunce zasu daukaka kara zuwa kotun koli akan hukuncin da kotun daukaka kara ta Sokoto tayi.
An ji Gwamnan da PDP ta ke ji da shi a Kudu zai tattara da Shugabannin kananan hukumomi ya koma APC. Gwamnan Ebonyi David Umahi zai bayyana haka kwanan nan.
Jam'iyyar APC wacce ta sake lashe zaben gwamna jihar Ondo karo na biyu, ta kori mace daya da take da ita a majalisar dokokin jihar saboda zarginta da cin amana.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe kuma shugaban rikon kwarya na jam'iyyar APC ya yi ba'a ga PDP mai adawa, ya ce suna jiran sakon taya murna na zaben Ondo.
Duk wadda ta samu nasarar lashe zaben kujerar a tsakaninsu itace za ta kasance mace ta farko da ta taɓa shugabantar ƙungiyar kasuwanci ta duniya tun daga kafa
Wasu Jiga-jigan jam'iyyar APC za su mara baya a tafiyar Bola Tinubu da Gwamnan Simon Lalong na Filato. Garus Galolo ya na goyon bayan takarar Tinubu a 2023.
A zaben bana, Gwamna Rotimi Akeredolu ya kuma doke Eyitayo Jegede. Akeredolu ya doke Jegede karo na biyu, ya nunawa Mataimakinsa Ajayi su ba sa’o’i ba ne.
Jam'iyyar APC
Samu kari