Jam'iyyar APC
Dan majalisar, mai wakiltar mazabar Ikwuano/Umuahia da ke jihar Abia, ya bayyana canja shekar tasa ta wata wasika wacce kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Idanre/Ifedore a majalisar wakilai, Tajudeen Adeyemu Adegunsonye, ya sauya sheka daga jam'iyyarsa ta SDP zuwa jami'y
Jam’iyyar APC ta nada ‘Yan siyasa da su karbo mata yankin Jonathan daga hannun PDP. Mutanen Neja-Delta da Ibo suna hangen kujerar Shugaban kasa a APC a 2023.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya ce yana fuskantar matsin akan ya binciki gwamnatocin baya musamman wanda ya gada, Mohammad Abubakar, The Punch ta ruwait
Wasu magoya bayan jagoran jam'iyyar, APC, na kasa, Sanata Ahmed Bola Tinubu, a ranar Talata a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun kaddamar da yakin neman zaben
Tsohon Shugaban Majalisan Kano da ‘Yan Majalisa 13 za su bar APC. Idan aka yi haka, APC za ta rasa ‘Yan Majalisa zuwa PDP bayan samun canjin shugabanni jiya.
Shugaba Muhammadu Buhari yana tare da babban nauyi a kansa tun lokacin da ya karbi shugabancin Najeriya a 2015. An yi tsammanin abubuwa da yawa daga Buhari, lam
Jam'iyyar All Progressives Congress ta samu karuwa a majalisar wakilai ta kasar bayan wasu mamabobin majalisar biyu daga PDP da APGA sun dawo cikinta a zauren.
Babban dan siyasar ya bayyana hakan ne a Maiduguri yayin da ya ziyarci gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, domin yi masa jajen kisan manoma fiye
Jam'iyyar APC
Samu kari