Jam'iyyar APC
A Zaɓen da aka gudanar ranar azabar ɗin data gabata a jihar Delta, PDP ta kwashe dukkan kujerun Ƙananan hukumomi dana kansiloli a faɗin ƙananan hkumomi 25.
Zainab Marwa-Abubakar ta karawa mata gwarin gwiwa da cewa, ya kamata su hada kai domin fidda gwana daga cikinsu da zata gaji ragamar mulkin shugaba Buhari.
Jam'iya mai mulki a jihar Jigawa ta samu nasara a zaɓen cike gurbi da aka gudanar a mazaɓar ƙaramar hukumar kafinhausa, baturen zaɓen yankin ne ya sanar da haka
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya ce babu wani riƙici tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC ta ƙasa Adams Oshiomole Na jihar
Ɓangaren shugaban jam'iyar APC a jihar rivers, Igo Aguma, da kuma wani jigo, Livingstone Wechie, sun fice daga jam'iyar. Jigogin biyu sun bayyana ficewarsu ne
Dan takarar mataimakin gwamnan jihar Yobe a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2019 Baba Abba-Aji ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
A jihar Imo rikicin siyasa ya barge musamman amajalisar wakilan jihar inda tayi awon gaba da kujerar shugaban masu rinjayen majalisar a zaman yau Alhamis a
Yan majalisar wakilai guda biyu sun bayyana ficewarsu daga APC zuwa PDP a zaman majalisar na ranar laraba, kakakin majalisar ya bayyana haka yayin zaman na jiya
Jagoran jam'iyyar APC na samun goyon baya a kan takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa, kamar yadda wannan kungiyar ta ayyana shi a matsayin tsayayyen mutum.
Jam'iyyar APC
Samu kari