Jam'iyyar APC
Babbar Jam'iyyar hamayya ta PDP ta kirayi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da jam'iyyarsa ta APC ta su gaggauta gabatar da gyaran kundin tsarin zaɓen ƙasar nan.
jam"iyar APC mai mulki ta maida martani ga PDP kan caccakar data mata da cewa, APC da shugaba Buhari yaudarar yan Najeriya kawai suke yi da sunan samar da aiki.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, gwamnatin Buhari mayaudariyace mai yi wa 'yan Najeriya karyar samar da ayyukan yi ga matasa alhali zunzurutun karya ce kawai.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma dan majalisar dattawa mai wakiltar Imo ta yamma yace ya gana da tsohon shugaban kasa Olesegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta.
Shugaban matasan jam'iyyar APC mai mulki ya bayyana cewa akwai babban ƙalubane a gaban su matuƙar suna son sake ɗarewa karagar mulki a babban zaɓe mai zuwa.
Wani babban ƙusa a Jam'iyyar hamayya ta PDP, ya caccaki gwamnatin shugaban ƙasa Buhari kan gaza cika alƙawurran da suka ɗaukar wa yan Najeriya idan suka zaɓe su
Tsohon ɗan takarar sanata daga mazaɓar gabashin Ogun ƙarkashin jam'iyyar PDP ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki, a cewarsa dama can shi ɗan APC ne.
Sanata Ali Ndume ya bayyana dalilansa da yake ganin jam'iyyar APC bai kamata ta tsayar da dan takarar shugaban kasa daga yankin arewacin Najeriya a zaben 2023 b
Tsohon kakakin majalisar wakilai a Najeriya ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Kakakin ya hadu da shugaban jam'iyyar ta APC sun kuma yi taron sirri a Abuja.
Jam'iyyar APC
Samu kari